Mohsen Sarhan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohsen Sarhan
Rayuwa
Haihuwa Port Said (en) Fassara, 6 ga Janairu, 1914
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa Kairo, 7 ga Faburairu, 1993
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm0765168

Mohsen Sarhan ( Larabci: محسن سرحان‎ (6 Janairu 1914 a Port Said - 7 Fabrairu 1993 a Alkahira ) ɗan wasan Masar ne da ya fito cikin fina-finai da dama kuma fina-finan Ƙungiya ta Ƙasa.[1]

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ɗaya daga cikin wasannin da ya yi a matsayin wani bangare na kungiyar ta kasa ya samu yabo daga The Scribe Arab Review.[2] Ya taɓa aure da Samiha Ayoub, wacce ake yi wa laƙabi da "fitacciyar jarumar fina-finan Larabci wato Arab theatre's leading lady" - (Shugabar gidan wasan kwaikwayo ta Larabawa).[3]

Finafinai[gyara sashe | gyara masomin]

Ga wasu daga cikin fina-finan da aka zaɓa;

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Ya taɓa auren Samiha Ayoub.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ranar 07 ga watan Fabrairu 1993 a birnin Alkahira.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Mohsen Sarhan". Elcinema. Retrieved June 7, 2017.
  2. "The Scribe, Volume 6". General Organisation of Press and Editing. 1963. Retrieved June 7, 2017.
  3. Khallaf, Rania. "Sum of all her parts". Al-Ahram Weekly. Archived from the original on November 11, 2016. Retrieved June 7, 2017.

Template:Egypt-actor-stub