Jump to content

Cynthia Aku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cynthia Aku
Rayuwa
Haihuwa 31 Disamba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Cynthia Onyedikachi Aku (an haife ta ranar 31 ga watan Disamba, 1999) ƙwararriyar ’yar ƙwallon ƙafa ce ta Nijeriya, wacce ke buga wa ƙungiyar kwallon kafa ta Rivers Angels a gasar Firimiyar Mata ta Najeriya .[1] Aku ta wakilci Najeriya a matakin matasa, kafin ta fara buga wasa a wata babbar kungiyar.[2]

A gasar cin kofin mata na WAFU Zone B na 2019, an zabe ta a matsayin yar wasan kwallon kafa a wasan da Najeriya ta doke Niger da ci 15-0.[3][4]

  1. "Cynthia Aku". EuroSport. Retrieved 2019-07-21.
  2. Ogala Emmanuel (2014-02-22). "Women U-21 World Cup: Coach Nkiyu names 25 for Nigeria". Premium Times. Retrieved 2019-07-21.
  3. "Super Falcons thrash Niger 15-0 to reach semifinals of 2019 WAFU Women's Cup". Pulse. May 12, 2019. Retrieved 2019-07-21.
  4. "Tochukwu Oluehi not included in Nigeria's WAFU Women's Cup squad". Goal.com. May 6, 2019. Retrieved 2019-07-21.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]