D-line, Port Harcourt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

D-line babban yanki ne na kasuwanci ga mazauna Fatakwal, Jihar Ribas. Matsayinta na yanki shine 4° 48'8'Arewa, 7°0'10" Gabas. A wani lokaci ana rubuta unguwar "D/Line" kuma tana da lambar zip na 500261.