Damakasuwa
Appearance
| gunduma ce a Najeriya | ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Kauru | |||
Damakasuwa gari ne kuma garin ne hedikwatar masarautar Tsam ta al'ummar Atsam [1] a karamar hukumar Kauru a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya . [2] 811, ita ce lambar gidan waya na yankin. [3]
Har wayau, garin ne cibiyar gundumar Damakasuwa ta Masarautar Tsam. [4]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ministry of Local Government Affairs". Kaduna State Government. Archived from the original on January 15, 2021. Retrieved January 7, 2024.
- ↑ "Damakasuwa, Nigeria". Places in the World. Retrieved January 7, 2024.[permanent dead link]
- ↑ "Post Offices - with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2024-01-07.
- ↑ "ASPECTS OF THE MORPHOLOGY OF ATSAM LANGUAGE". Eduproject.com.ng. Archived from the original on January 7, 2024. Retrieved January 7, 2024.
