Jump to content

Dami Elebe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dami Elebe marubuciya ce ƴar asalin ƙasar Najeriya wacce aka sani da jerin shirye-sshiryen yanar gizo kamar Skinny Girl In Transit, Rumour Has It da Far From Home (jerin 2022).[1][2][3][4] Ta kasance, mai zane kuma mawaƙiya. Elebe ta karaci talla da fasaha.

Elebe na aiki a Classic FM, Beat FM da Naija FM, kuma ta rubuta fim ɗin, Up North wanda Tope Oshin ya jagoranta ko bayar da Umarni. A ELOY Awards a cikin shekarar 2018, ta sami lambar yabo ta Writer Of The Year-(Gwarzowar marubuciyar Shekara). Fim ɗinta na farko shi ne Daga Legas Tare da Ƙauna, wanda ya kasance a cikin fina-finai a watan Agusta 2018. Tavyi aiki tare da Sharon Ooja, Nonso Bassey, Jon Ogah, Etim Effiong, Damilola Adegbite, da Shaffy Bello.

Ranar 7 ga watan Agusta, 2018, ta sanar a shafinta na Instagram cewa za ta bar Beat FM, tana kwatanta lokacinta tare da gidan rediyo a matsayin 'babbar tafiya'.[5][6][7]

  1. Ehonwa, Joy (13 July 2016). "10 Questions for Dami Elebe, Writer, Skinny Girl in Transit, South African Netflix original "Fatal Seduction" and Rumour Has It • Connect Nigeria". Connect Nigeria. Archived from the original on 12 April 2021. Retrieved 25 May 2020.
  2. The Guardian Life, The Guardian Life (13 June 2016). "5 Minutes With Dami Elebe". The Guardian Newspaper. Archived from the original on 24 September 2021. Retrieved 25 May 2020.
  3. Nwangwu, Adaora (2022-03-01). "6 Nigerian Female Screenwriters To Keep Up With In 2022". The Culture Custodian (Est. 2014.) (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  4. Acho, Affa (2022-11-13). "Netflix Announces Launch Date For New Nigerian Series, Far From Home" (in Turanci). Retrieved 2023-02-15.
  5. Izuzu, Chibumga (8 August 2018). "OAP is leaving Beat 99.9FM". Pulse.ng. Retrieved 25 May 2020.
  6. Uwakwe, Tim (7 August 2018). "Dami Elebe announces she's leaving Beat FM". Metrolife.ng. Retrieved 25 May 2020.[permanent dead link]
  7. 36ng, Tobiloba (8 August 2018). "Dami Elebe announces she's leaving Beat FM". 36ng. Retrieved 25 May 2020.