Damodarpur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
birnin Muzaffarpur
tashan jiragen kasa
wani Shataletale a Muzaffarpur
matan Muzaffarpur
Taron siyasa aMuzaffarpur

Gari ne da yake a Birnin Muzaffarpur dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 13,884.