Dan Maraya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

An haifi Adamu Dan Maraya a shekarar 1946 a garin B'ukur da ke cikin jihar Plateau. Bayan rasuwar uwayensa, aka fara kiransa Dan Maraya (an orphan). Sashen Internet kamar http://www.myrhythm.com/danmarayajos.htm da http://www.gumel.com/hausa/wakoki/wakoki.htm na kumshe da labaru a kan waƙoƙi ɗan rayuwar ɗan Maraya Jos. Kaɗan daga cikin waƙoƙinsa su ne:

 1. Auren Dole
 2. Gangar Ciki
 3. ɗan Adam
 4. Talakawa
 5. Mai Akwai Da Babu
 6. Waƙar Sana'a
 7. Gangar Malamai
 8. Siyasa
 9. Haƙuri
 10. Malalaci
 11. Duniya
 12. Ina Ruwan Wani
 13. Isahara
 14. Waƙar Aure
 15. Bob Guy

ɗan Maraya ya yi suna kwarai a arewacin Najeriya, Nijer, Ghana da Kamaru. Yawancin waƙoƙin ɗan Maraya suna bayani ne a kan al'amurra na yau da kullum da ke fuskantar mutane a ƙasar Hausa.