Jump to content

Dan Plato

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dan Plato
mayor of Cape Town (en) Fassara

6 Nuwamba, 2018 - 31 Oktoba 2021
Patricia de Lille
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 5 Oktoba 1960 (63 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Alliance (en) Fassara
National Party (en) Fassara
New National Party (en) Fassara

Dan Plato (An haife shi a ran sha biyar ga Oktoba, a shekara ta 1960), shi ne shugaban birnin Cape Town (Afirka ta Kudu), daga zabensa a shekarar 2018 (kafin Patricia de Lille).