Dancing in the Dust (1988, fim)
Dancing in the Dust (1988, fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1989 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Ivory Coast |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 101 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Henri Duparc (director) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Henri Duparc (director) |
'yan wasa | |
Bamba Bakary Akissi Delta Hanni Tchelley (en) Naky Sy Savané (en) Thérèse Taba (en) Djessan Ayateau (en) | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Ivory Coast |
External links | |
Dancing in the Dust ko Ball in the Dust (asalin take Bal Poussière ) fim ɗin shekarar 1988 ne na ƙasar Ivory Coast wanda ke hulɗa da jigogi na polygyny. Henri Duparc ne ya ba da umarni, kuma ƴa haɗa yan wasan kwaikwayo ( Bamba Bakary, Hanny Tchelly, Naky Sy Savanne, Thérèse Taba, da Anne Kabou . A cikin watan Yuli 2021, an nuna fim ɗin a sashin Cannes Classics a bikin Fim na Cannes na 2021.[1]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Demi-Dieu (Demigod) hamshakin manomi ne kuma hakimin wani ƙauye yana da mata biyar. Lokacin da ya yanke shawarar ya auri ta shida, ƙaramar cikinsu Binta, don samun ɗaya kowace rana ta mako (ban da ranar Lahadi, ranar hutu ), matansa biyar ɗin sun ji haushi. Binta, macen zamani, mai dogaro da kanta. Ba da daɗewa ba aka sami rikici da mijinta da kuma sauran mata biyar, wanda ya haifar da ban dariya.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "2021 Cannes Classics Lineup Includes Orson Welles, Powell and Pressburger, Tilda Swinton & More". The Film Stage. Retrieved 25 June 2021.