Daniel Paye
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Monrovia, 7 Oktoba 2000 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Daniel Y. Paye (an haife shi a ranar 7 ga watan Oktoba, shekara ta 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Laberiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob din Danish 1st Division Jammerbugt da kuma tawagar ƙasar Laberiya .
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Daga 2019 zuwa 2021, Paye ya taka leda a FC Bea Mountain. A cikin 2021, ya koma kulob din Danish Jammerbugt kan yarjejeniyar shekaru uku.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Paye ya fara buga wa tawagar kasar Laberiya a wasan sada zumunci da suka yi da Mauritania a ranar 11 ga Yuni 2021. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Daniel Paye at National-Football-Teams.com
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Daniel Paye at WorldFootball.net
- Daniel Paye at Soccerway