Monrovia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Monrovia.

Monrovia birni ne, da ke a ƙasar Laberiya. Shi ne babban birnin ƙasar Laberiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2008, akwai jimilar mutane 1,010,970. An gina Nairobi a shekara ta 1822.