Kogin Mesurado
Appearance
| Kogin Mesurado | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 25 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 6°19′03″N 10°47′53″W / 6.3176°N 10.798°W |
| Kasa | Laberiya |

Kogin Mesurado kogin Laberiya ne. Yana gudana ta babban birnin Monrovia kuma an haye shi da gadar Jama'a,wanda aka gina a cikin 1970s.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
