Danjuma Ademola Kuti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Danjuma Ademola Kuti
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 25 ga Yuni, 1998 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Danjuma Ademola Kuti (an haife shi a ranar 25 ga watan Yuni, na shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya da ke bugawa Accra Hearts of Oak, wani Gasar Premier ta kasar Ghana .

Daraja[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ademola ya kasance na uku mafi yawan ci kwallaye a kungiyar kwallon kafa ta Hadaddiyar Daular Larabawa tare da Fujairah FC da kwallaye 21 a kakar wasan kwallon kafa ta shekara ta 2017-2018.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]