Jump to content

Danlami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Danlami

Danlami sunan namiji ne na asalin Hausawa, Afirka ta Yamma . Ana nufin wanda aka haifa ranar Alhamis. Don haka daidai da ma’anarsa, ana ba da ita ga yaran da aka haifa a ranar Alhamis. [1]

Fitattun mutane masu suna

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Joel Danlami Ikenya, dan siyasar Najeriya
  • Joseph Danlami Bagobiri, Nigerian Roman Catholic Bishop
  1. "Danlami - Boy's name meaning, Origin, Language, Gender & Popularity". Babymigo (in Turanci). Retrieved 2024-10-14.