Jump to content

Darakta na Haɗin kai da Bambance-bambance

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Darakta na Haɗin kai da Bambance-bambance
Bayanai
Iri government directorate (en) Fassara
Ƙasa Norway
Mulki
Hedkwata Oslo
Tsari a hukumance organisasjonsledd (en) Fassara
Mamallaki Ministry of Education and Research of Norway (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 2006
imdi.no

Darakta na Hadin Kai da Bambance-Bambance (Directorate of Integration and Diversity) wata hukuma ce ta gwamnatin Norway wacce ke da alhakin aiwatar da manufofin jama'a game da yan gudun hijira da haɗin kai. Yana ƙarƙashin Ma'aikatar Shari'a d dTsaron Jama'a kuma an kafa shi a cikin 2006. Cibiyar gudanarwa tana hedikwata a Oslo, kuma tana da ofisoshi a Bergen, Gjøvik, Kristiansand, Narvik, da Trondheim.

Darakta-Janar

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Osmund Kaldheim (2005-2010)
  • Geir Barvik (2010-2016)
  • Libe Rieber-Mohn (2016-present)[1]