David Bamford

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
David Bamford
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Asturaliya
Country for sport (en) Fassara Asturaliya
Sunan asali David Phillip Bamford
Suna David da Phillip
Sunan dangi Bamford
Shekarun haihuwa 29 ga Maris, 1976
Wurin haihuwa Melbourne
Yaren haihuwa Turanci
Harsuna Turanci
Sana'a Mai wasan badminton da Olympic competitor (en) Fassara
Wasa badminton (en) Fassara
Kyauta ta samu Australian Sports Medal (en) Fassara, national champion (en) Fassara da Oceanian champion (en) Fassara

David Phillip Bamford (an haife shi ranar 29 ga watan Maris a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da shida1976A.C) a Melbourne, Victoria) tsohon ɗan wasan badminton ne na Australiya.

A ranar 22 ga watan Yunin 2000, Bamford ya sami lambar yabo ta Wasannin Australiya don nasarorin badmintoning.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "David Phillip Bamford". Department of the Prime Minister and Cabinet. Retrieved 6 January 2012.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • David Bamford at BWF.tournamentsoftware.com
  • David Bamford at BWFbadminton.com
  • David Bamford at the Australian Olympic Committee
  • David Bamford at Commonwealth Games Australia
  • David Bamford at Olympics.com
  • David Bamford at Olympedia
  • David Bamford at the Commonwealth Games Federation (archived)