Jump to content

David Kutyauripo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
David Kutyauripo
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 7 ga Maris, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Njube Sundowns F.C. (en) Fassara2003-2005
APOP Kinyras FC (en) Fassara2005-2006220
Dynamos F.C. (en) Fassara2006-2006
  Zimbabwe men's national football team (en) Fassara2006-200813
CAPS United F.C. (en) Fassara2007-2008
Monomotapa United F.C. (en) Fassara2008-2008
CAPS United F.C. (en) Fassara2009-2009
Dynamos F.C. (en) Fassara2010-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

David Kutyauripo (an haife shi a ranar 7 ga watan Maris 1979) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasa da ƙasa wanda yake taka leda a ƙarshe a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Dynamos.[1]

Kutyauripo ya fara aikinsa a shekara ta 2003 tare da kulob ɗin Njube Sundowns, kuma ya shafe kakar wasa ta 2005 – 06 tare da kungiyar APOP Kinyras Peyias ta Cyprus, inda ya buga wasanni 22. Bayan ya koma Zimbabwe a shekarar 2006, Kutyauripo ya taka leda tare da kulob ɗin Dynamos, CAPS United, Monomotapa United da Shooting Stars. A ranar 20 ga watan Oktoba 2012 an dakatar da shi na tsawon shekaru goma saboda gyaran wasa.[2]

  1. David Kutyauripo at National-Football- Teams.com
  2. Moses Chibaye (20 October 2012). "Sunday Chidzambwa, Rushwaya get life bans" . The Zimbabwean. Archived from the original on 5 November 2012.