David Maimon
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Rishon LeZion, 15 ga Faburairu, 1929 |
ƙasa | Isra'ila |
Mutuwa | 14 Mayu 2010 |
Makwanci |
Ganei Ester (old) Cemetery - Rishon LeZion (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | hafsa |
Aikin soja | |
Fannin soja |
Haganah (en) ![]() |
Digiri |
aluf (en) ![]() |
Ya faɗaci | Yakin Falasdinu na 1948 |

David Maimon ( Hebrew: דוד מימון ; Fabrairu 15, 1929 - Mayu 14, 2010) wani janar na Isra'ila ne dan asalin Yaman. Ya rike mukamai daban-daban da suka haɗa da gwamnan soja na zirin Gaza, shugaban gidan yari na Isra'ila da kuma shugaban kotun daukaka kara na soja . [1]

Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Reserve General David Maimon Dead at 81 Israel National News