David Omand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
David Omand
Permanent Secretary to the Home Office (en) Fassara

1997 - 2002
Richard Wilson, Baron Wilson of Dinton (en) Fassara - John Gieve (en) Fassara
Director of the Government Communications Headquarters (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 15 ga Afirilu, 1947 (76 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Corpus Christi College (en) Fassara
The Glasgow Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara
Employers King's College London (en) Fassara
Kyaututtuka

Sir David Bruce Omand GCB (an haife shi 15 Afrilu 1947) tsohon babban ma'aikacin gwamnati ne na Biritaniya wanda ya yi aiki a matsayin Daraktan Hedikwatar Sadarwar Gwamnati (GCHQ) daga 1996 zuwa 1997.[1][2]

Baya[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Omand a ranar 15 ga Afrilu 1947. Mahaifinsa, Bruce, shi ne Justice of the Peace. Omand ya yi karatu a Glasgow Academy da Corpus Christi College, Cambridge, yana samun digiri na tattalin arziki.[3]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Omand ya fara aikinsa a GCHQ. Bayan ya yi aiki a ma’aikatar tsaro na tsawon shekaru da dama, Omand an nada shi Daraktan GCHQ daga 1996 zuwa 1997. Mukaminsa na gaba shi ne Mataimakin Sakatare na dindindin a Ofishin Cikin Gida.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]