David Zima
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Olomouc (mul) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Kazech | ||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
| Mahaifi | Aleš Zima | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Yaren Czech | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.9 m | ||||||||||||||||||||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
David Zima[1] haifaffen,8 ga Nuwamba shekarar 2000 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Czech wanda ke taka leda a,matsayin dan baya a ƙungiyar kwallon kafar Torino[2] a Serie A na Italiya da kuma ƙungiyar ƙasa,ta Jamhuriyar Czech.[3][4]