Deba Habe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Deba Habe

Wuri
Map
 10°13′N 11°23′E / 10.22°N 11.38°E / 10.22; 11.38
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Gombe
Labarin ƙasa
Bangare na Jihar Gombe
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Deba wani lokaci an sanshi da Deba Habe gari ne a jihar Gombe a arewacin Najeriya. Ita ce hedikwatar karamar hukumar Yamaltu/Deba, jihar Gombe. Ya zuwa 1995, tana da kiyasin yawan jama'a 135,400.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.