Dehradun
Appearance
Dehradun | ||||
---|---|---|---|---|
Dehradun (en) देहरादून (hi) دہرہ دون (ur) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Uttarakhand | |||
Division of Uttarakhand (en) | Garhwal division (en) | |||
District of India (en) | Dehradun district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 578,420 | |||
• Yawan mutane | 1,928.07 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 300 km² | |||
Altitude (en) | 435 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1676 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 248001 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 135 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | dehradun.nic.in |
Dehradun birni ne, da ke a jihar Uttarakhand, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttarakhand. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 578,420. An gina birnin Dehradun a shekara ta 1676.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Buddha Monastery, Dehradun
-
Yanayin bayan an gama ruwan dare a Dehradun
-
Kwalejin sojoji ta Dehradun, Indiya, 1932
-
Hasumiyar agogo, Dehradun