Delmiro
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Mindelo (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Ispaniya Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
| Ahali |
Vozinha (mul) | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||

Delmiro Évora Nascimento (an haife shi a ranar ishirin da tara 29 ga watan Agusta shekarar Alif dubu daya da ɗari tara da tamanin datakwas(1988), wanda aka fi sani da Delmiro, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar Cypriot Aris Limassol FC.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Delmiro ya fara buga wasansa na farko a gasar Segunda Liga na União da Madeira a ranar sha daya 11 ga watan Agusta shekarar ta dubu biyu da sha ukku 2013 a wasan da Desportivo das Aves. [1]
A ranar tara 9 ga watan Agusta shekarar alif dubu biyu da sha tara 2019, Delmiro ya koma Aris Limassol FC a Cyprus. [2]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Delmiro ya samu kyautarsa ta kasa da kasa daya tilo a wasan da suka doke Andorra da ci 0–0 (4–3) a bugun fenariti a ranar ukku 3 ga watan Yuni .[3]
Shi ne kanin ɗan'uwan Vozinha na Cape Verde na kasa da kasa.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Game Report by Soccerway" . Soccerway. 11 August 2013.
- ↑ Delmiro Evora Nascimento οι φίλοι και οπαδοί του Άρη Λεμεσού σε καλωσορίζουμε στην οικογένεια μας και σου ευχόμαστε κάθε επιτυχία στην νέα χρονιά, facebook.com, 9 August 2019
- ↑ "Andorra vs Cabo Verde" . SAPO.
- ↑ "Progresso contrata Delmiro, irmão de Vozinha" [Progresso hire Delmiro, brother of Vozinha] (in Portuguese). SAPO. 29 January 2014.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Delmiro at BDFutbol
- Delmiro at National-Football-Teams.com