Dialakorodji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dialakorodji

Wuri
Map
 12°42′14″N 7°57′54″W / 12.704°N 7.965°W / 12.704; -7.965
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraKoulikoro Region (en) Fassara
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 349 m

Dialakorodji birni ne kuma mai ƙaramar al'umma a garin Cercle da ke Kati a yankin Koulikoro a kudu maso yammacin Ƙasar Mali. Duk da cewa ana daukar garin azaman ƙauye, Dialakorodji a yanzu yankin birni ce ta arewacin Bamako, babban birnin Mali. Yawan jama'a yana karuwa sosai. Dangane da ƙidayar shekarata 2008 yawan jama'a ya kai 12,938 amma wannan ya ƙaru zuwa 47,740 zuwa shekara ta 2009, haɓakar shekara ta 12%.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]