Diamond Ring (fim, 1998)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Diamond Ring (fim, 1998)
Asali
Mawallafi Tade Ogidan
Lokacin bugawa 1998
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Harshe Turanci
During 96 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Tade Ogidan
Marubin wasannin kwaykwayo Tade Ogidan
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Tade Ogidan
External links

Diamond Ring fim ne mai ban sha'awa na Nollywood shekarar 1998 wanda Tade Ogidan ya ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da: Richard Mofe Damijo, Teju Babyface, Sola Sobowale da Bukky Ajayi.[1] An yi shi fim ɗin kashi 2.[2]

Shiryawa da saki[gyara sashe | gyara masomin]

An bayyana Diamond Ring a matsayin ɗaya daga cikin ƴan tsirarun fim da aka tsara da kuma shirya fina-finan Nollywood na lokacin. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nwogu, Precious (2020-03-20). "5 Nollywood Horror/ Thriller classics to binge-watch this coronavirus season". Pulse Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2020-03-21. Retrieved 2021-05-24.
  2. Astor, George (2020-12-11). "I Watched The Nollywood Movie 'Diamond Ring 2' So You Don't Have To". Zikoko! (in Turanci). Archived from the original on 2021-06-02. Retrieved 2021-05-30.
  3. Empty citation (help)

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Diamond Ring at IMDb