Jump to content

Diawara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Dighwara Gari ne da yake a Birni Saran a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 33,741.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.