Dibo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dibo ƙabila ce dake tsakiyar Najeriya . Suna kusa da garin Bida kuma galibi musulmai ne. Harshen yana da alaƙa da Nupe, na Nupoid, reshe. Kuma yaren iyali ne tare da Nupe. Ana kuma samun su galibi a Lapai, jihar Niger, da FCT Abuja, da Kwara. tare da kamanceceniya da;

  • Gupa
  • Abawa

Ƴan ƙabilar sun mamaye kashi 60 na ƙasar Lapai, a matsayin matsugunin su na farko

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]