Jump to content

Lapai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lapai

Wuri
Map
 8°49′00″N 6°41′00″E / 8.81667°N 6.68333°E / 8.81667; 6.68333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Neja
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,051 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Lapai na ɗaya daga cikin Kananan Hukumomin dake Jihar Neja a Nijeriya, haɗe da babban birnin tarayya. Hedkwatarta tana cikin garin Lapai akan babbar hanyar A124, a yammacin yankin a 9°03′00″N 6°34′00″E / 9.05000°N 6.56667°E / 9.05000; 6.56667.

Tana da yanki na 3,051 km2 da yawan jama'a 110,127 a ƙidayar 2006. Yankin yana da kusanci da Masarautar Lapai. Lambar gidan waya na yankin ita ce 911.[1]

Unguwarnin Lapai

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
  • Tudun Fulani
  • Badaggi
  • Jantabo Road
  • Daudu Maza