Dijon kameri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dijon kameri
Rayuwa
Haihuwa Burgenland (en) Fassara, 20 ga Afirilu, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Austriya
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 1.81 m

Dijon Kameri (an haife shi ranar 20 ga watan Afrilu, 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Red Bull Salzburg.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]