Dingaka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dingaka
Asali
Lokacin bugawa 1965
Asalin suna Dingaka
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 98 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Jamie Uys (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Jamie Uys (en) Fassara
Editan fim John Jympson (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Afirka
External links

Dingaka fim ne na shekarar 1965 na darektan Afirka ta Kudu Jamie Uys, sai Bertha Egnos, Eddie Domingo da Basil Gray suka samar da kiɗan fim ɗin.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Dingaka na bayar da labarin wani ɗan kabilar Ntuku Makwena, wanda ya ke da niyyar ramuwar gayya da kashe diyarsa kamar yadda dokokin ƙabilanci suka tanadar musu. Matakin nasa na ramuwar gayya ya sa aka yi masa shari'a a ƙarƙashin dokokin gwamnati, inda babu adalci ga bakaken fata.

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Taurarin shirin sun haɗa da Ken Gampu, Stanley Baker, Juliet Prowse da Bob Courtney.

Credited Cast
Actor Character
Stanley Baker Tom Davis
Juliet Prowse Marion Davis
Ken Gampu Ntuku Makwena
Alfred Jabulani Mpudi
John Sithebe Witch Doctor
Paul Makgoba Masaba
Siegfried Mynhardt Judge
Gordon Hood Prosecutor
Flora Motaung Rurari
Bob Courtney Prison Chaplain
George Moore Johnson, Legal Aid Society Secretary
Hugh Rouse Bantu Commissioner
Simon Swindell Doctor
Willem Botha Clerk of the Court
Sophie Mgcina Hymn Soloist
Jimmy Sabe Lead singer
Daniel Marolen Man of God
Cocky Tlhotlhalemaje Priest
Clement Mehlomakulu Dancer
Lulami Jabulani Baby boy
Sandy Nkomo Prisoner
Amigo Dira Eben
Fusi Zazayokwe Stick fighter
Thembi Onika
Thandi Letsea
Lemmy Special Penny Whistle Player

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]