Disha Patani
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Bareilly (en) ![]() |
ƙasa | Indiya |
Sana'a | |
Sana'a |
model (en) ![]() |
IMDb | nm7796669 |
Disha Patani (an haifeta ne a ranar 13 ga watan yuni a shekarar 1992) shahararriyar jarumar wasan kwaikwayon kasar indiya ce wacce aka sani a fina finai da dama. Ta fara wasan ta ne da wani fin mai taken Loafer (2015). Ta fara sakin fim dinta ne na hindi da fim din m.s dhobi:the untold story (2016),wanda da shine ta samu nasarar lashe gasar "Stardust Award for Superstar of Tomorrow –Female" da kuma "IIFA Award for Star Debut of the Year –Female" [1].