Djeneba N'Diaye
Appearance
Djeneba N'Diaye | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Mali |
Suna | Djénéba (mul) |
Sunan dangi | N'Diaye |
Shekarun haihuwa | 8 ga Yuli, 1997 |
Wurin haihuwa | Bamako |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | basketball player (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Participant in (en) | 2015 FIBA Africa Championship for Women (en) , 2019 Women's Afrobasket (en) da 2021 Women's Afrobasket (en) |
Djeneba N'Diaye (an haife ta a ranar 8 ga watan Yulin 1997) ƙwararriya ƴar wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Mali a ƙwallon kwando na AMI da ƙungiyar ƙasa ta Mali. [1]
Ta wakilci Mali a Gasar Afrobasket na Mata na shekarar 2019 . [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Djeneba N'Diaye at FIBA