Doddahosur
Appearance
Doddahosur | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Karnataka | |||
Division of Karnataka (en) | Belgaum division (en) | |||
District of India (en) | Belagavi district (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
|
Doddahosur karamin kauye ne a Khanapur taluka a hukumar Belgaum a cikin jihar Karnataka, Indiya. Yawancin mazauna suna jin Marathi sauran kuma suna jin Kannada. Kauyen yana karkashin Lokoli Gram Panchayath kuma yana da nisan kilomita 26 kudu da birnin Belgaum da kilomita 5 daga Khanapur. Yawan jama'a kusan 1000-1200 ne.