Doma United

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Doma United
Bayanai
Iri sports club (en) Fassara da ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Gombe
Tarihi
Ƙirƙira 1994

Doma United kungiyar kwallon kafa ce wadda ke Gombe State, Najeriya. Doma United suna buga gasar firimiya ta Najeriya. An kirkiri kungiyar Doma United a shekarar 1994.

Kungiyar Doma United wanda aka sani da Savannah Tigers sun buga gurbin gajiyayyu tun daga kasa har zuwa shekarar 2022 inda suka samu nasarar dawo firimiya ta Nigeria https://domaunitedfc.com/

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]