Domingos Andrade
Appearance
Domingos Andrade | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 7 Mayu 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Domingos Paulo Andrade (an haife shi ranar 7 ga watan Mayu 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kungiyar kwallon kafa ta Sporting CP B da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Andrade samfurin matasa ne na kulob din Interclube na Angola tun yana ɗan shekara 13.[2] Ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sporting CP B a ranar 13 ga watan Satumba 202.[3]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Andrade ya fara wasa tare da tawagar kasar Angola a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da ci 1-1 2022 da Libya a ranar 16 ga watan Nuwamba 2021.[4]