Dr. Mekam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dr. Mekam
Asali
Lokacin bugawa 2018
Asalin suna Dr. Mekam
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
'yan wasa

Dr. Mekam fim ne na Nollywood wanda akayi a 2018, Oby Olebara Uzoukwu ne ya shirya, Phil Erabie ne ya shirya shi kuma Ike Nnaebue ne ya bada umarni.[1][2]

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Labarin wani Likita mai suna Dr. Mekam ya dawo gida daga ƙasar waje bayan ya yi aikin likita. Ya dawo Najeriya a wani wuri ya zama shugaban ƙasa amma daga baya ya gane cewa hanyar da za a bi wajen zama shugaban kasa ba abu ne mai sauƙi ba.[3][4]

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Jerin ƴan wasan kwaikwayo[5]

  • Uche Jombo
  • Kalu Ikeagwu
  • Seun Akindele
  • Yemi Blaq
  • Oby Olebara Uzoukwu
  • Gloria Anozieyoung
  • Chika Chukwu
  • Emeka Okoye
  • Eric Obinna
  • Eva Appiah

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. nollywoodreinvented (2018-02-05). "COMING SOON: Dr. Mekam". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
  2. Gists, Naija (2018-02-11). "Dr Mekam Nollywood Movie: Yemi Blaq, Kalu Ikeagwu, Seun Akindele In New Political Dramedy". NaijaGists.com - Nigerian Motivation, Ideas, Relationship Blog (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
  3. Dr Mekam - Official Trailer (In Cinemas March 16th 2018) (in Turanci), retrieved 2019-11-14
  4. "Dr. Mekam | Review & Trailer | Fried Plantains". Fried Plaintains (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
  5. "Dr Mekam Full Cast & Crew - nlist nlist | Nollywood, Nigerian Movies & Casting". nlist.ng (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-16. Retrieved 2019-11-14.