Yemi Blaq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yemi Blaq
Rayuwa
Cikakken suna Folayemi Olatunji
Haihuwa Ondo, 19 Mayu 1978 (45 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a mai rubuta waka da ɗan wasan kwaikwayo
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Imani
Addini Kiristanci

Yemi Blaq haifaffen Folayemi Olatunji ɗan wasan fina-finan Najeriya ne, mai shirya fina-finai, marubuci kuma abin koyi.[1][2][3]

Rayuwar farko da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Yemi ga Mista Olatunji Blaq a jihar Ondo ta Najeriya . Yemi Blaq ya tashi ne a Legas inda ya halarci kuma ya kammala karatunsa na firamare da sakandare duka a nan Legas ɗin. Ya halarci makarantar sakandare ta Adeyemi Demonstration a Ondo, Ondo, kuma shi ne Head boy na farko a makarantar. Ya fara wasan kwaikwayo a lokacin da yake makarantar sakandare kuma ya ci gaba har zuwa yau.[4]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Yemi Blaq ya fara sana'ar sa a Nollywood a shekarar 2005. Ya yi rajista da ƙungiyar Actors Guild of Nigeria a lokacin domin ya zama jarumi. Fim ɗinsa na farko da ya kawo shi hasashe shine Lost of Lust inda ya yi aiki tare da Mercy Johnson . Bayan fim dinsa na farko, an nemi shi a masana’antar fina-finan Najeriya, kuma tun daga nan ya yi fina-finai da dama.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • The Good Samaritan 2 (2004)
  • Without Shame (2005)
  • Lost to Lust (2005)
  • 11 Days 11 Nights 2 (2005)
  • Traumatised (2006)
  • Total Control (2006)
  • Sting (2006)
  • Mamush (2006)
  • Desperate Ambition (2006)
  • Sinking Sands (2011)
  • Strive (2013)
  • President for a Day (2014)
  • The Last 3 Digits (2015)
  • Cultural Clash (2019)
  • 12 Noon (completed)
  • Shadow Parties (2020)

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Kyauta Rukuni Aiyuka da aka Tantancewa Sakamako ƙarin bayani
Africa Magic Viewer's Choice Awards Best Actor in a Leading Role My Idol (Film) Nasara [5]
2018 Best of Nollywood Awards Best Kiss in a Movie Obsession Tantancewa [6]
Golden Movie Awards Golden Supporting Actor Tantancewa [7]

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "My voice once got me an instant job –Yemi Blaq". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-02-22.
  2. "I cried the first day I held my baby –Yemi Blaq". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-02-22.
  3. "How to deal with domestic violence –Yemi Blaq, actor". The Sun Nigeria (in Turanci). 2017-09-23. Retrieved 2019-02-23.
  4. "OB Crush Of The Week- Yemi Blaq!". onobello.com (in Turanci). Archived from the original on 2019-02-23. Retrieved 2019-02-23.
  5. Bada, Gbenga (2020-06-22). "Yemi Blaq: I'm not comfortable with fame". The Nation (Nigeria). Retrieved 2021-03-13.
  6. "BON Awards 2018: Mercy Aigbe, Tana Adelana shine at 10th edition". www.pulse.ng (in Turanci). 2018-12-09. Retrieved 2019-02-23.
  7. "2018 Golden Movie Awards Africa nominations announced". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-02-23.