Dutsen Aso
Dutsen Aso | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 936 m |
Topographic prominence (en) | 400 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°05′00″N 7°32′10″E / 9.0833°N 7.5361°E |
Wuri | Abuja |
Kasa | Najeriya |
Geology | |
Material (en) | granite (en) |
Dutsen Aso wani ƙaton dutse ne da ke wajen birnin Abuja[1] babban birnin tarayyar Najeriya[2][3]. Dutsen Aso yana da tsayin mita ɗari huɗu 400 meters (1,300 ft) fitaccen monolith mai tsayin mita ɗari tara da talatin da shida 936 metres (3,071 ft) sama da matakin teku. Yana ɗaya daga cikin abubuwan da aka fi sani da birnin.Majalisar Shugaban Najeriya, Majalisar Dokokin Najeriya, da Kotun Kolin Najeriya suna kewaye da shi. Yawancin birnin ya kai kudancin dutsen. "Aso" na nufin nasara a yaren asali na ƙabilar Asokoro ("mutanen nasara").
Dutsen Ado ne wurin da aka yi Sanarwar Aso a shekarar dubu biyu da uku (2003), wanda shugabannin gwamnatocin ƙasashe masu tasowa ta Commonwealth suka fitar yayin taron CHOGM da aka gudanar a Abuja. Ta sake tabbatar da ƙa'idodin Commonwealth kamar yadda aka yi dalla-dalla a ƙarƙashin sanarwar Harare, amma ta saita "inganta dimokuradiyya[3] da ci gaba" a matsayin abubuwan da ƙungiyar ta sa gaba.
Dubaï kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.channelstv.com/2024/06/28/millions-lost-as-fire-razes-karu-market-in-abuja/amp/&ved=2ahUKEwiWwtmzp_6GAxVYXEEAHVqiD1EQyM8BKAB6BAgGEAE&usg=AOvVaw0hAGSAQF0BRna1_B8iwYlS
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://punchng.com/president-tinubu-exposes-nigerias-big-thieves/%3Famp&ved=2ahUKEwiBuLvKp_6GAxX1TUEAHbEnC1kQyM8BKAB6BAgQEAE&usg=AOvVaw117qP7PxwkyhuoHTm3hSsK
- ↑ 3.0 3.1 https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-59591961&ved=2ahUKEwjRlcj6p_6GAxVLXUEAHZbFB6UQxfQBKAB6BAgNEAI&usg=AOvVaw05UKp2MW324ZQ3SMhfcGzT