Dutsi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Dutsi, Nigeria)
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgDutsi

Wuri
 12°49′31″N 8°08′34″E / 12.8253°N 8.1428°E / 12.8253; 8.1428
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 283 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1996
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Dutsi Karamar Hukuma ce da ke a arewacin Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Nijeriya. Garin yana akan lamba 12°49'31''N 8°08'34''E.

Dutsi tana da fadin kasa 283km². Adadin yawan mutane kimanin 120,623 bisa kidaya ta 2006.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.