Ebana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ebana

Wuri
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ebana ƙauye ne a ƙaramar hukumar Eket ta Akwa Ibom. Yana daya daga cikin kauyukan da suka hada da Afaha Clan a Eket.

Yaren mutanen ƙauyen shine Ekid Language.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.