Ebenator Ekwe
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Imo | |||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati |
Igbo (en) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Ebenator Ekwe Al'umma ce mai cin gashin kanta a cikin al'ummar Ekwe a ƙaramar hukumar Isu ta jihar Imo a Najeriya. Garin ya ƙunshi ƙauyukan Eluama, Umuokorokoro da Umuduruewuru da wasu dangoginsa da yawa.
