Jump to content

Ebiripo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ebiripo
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na abinci
Amfani abinci
Nahiya Afirka
Ƙasa Najeriya
Indigenous to (en) Fassara Yaren Yarbawa
Ƙasa da aka fara Najeriya
Kayan haɗi Kontomire stew
Wuri
Map
 7°07′12″N 3°22′21″E / 7.12°N 3.3725°E / 7.12; 3.3725

Ebiripo cocoyam ne mai tururi wanda ya zama ruwan dare a tsakanin mutanen Yoruba na Remo a Jihar Ogun.[1][2]

Ana haɗa Cocoyam a nannade shi da ganyen moin-moin a dafa shi har sai ya gama. An fi cin Ebiripo da miyan egusi ko miyar barkono. [3] [4]

Najeriya abinci

Iperu, Ogun state

  1. "Ogbomoso Ajilete group celebrates Amala, Gbegiri Day". Tribune Online (in Turanci). 2018-08-29. Retrieved 2022-06-29.
  2. for #OunjeAladun, Omolabake (2017-02-24). "Ebiripo". Ounje Aladun (in Turanci). Retrieved 2022-06-29.
  3. "Ebiripo". ResearchGate.
  4. "Scinapse | Academic search engine for paper". Cite journal requires |journal= (help)