Ede-Oballa
Appearance
Ede-Oballa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Enugu | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 1,810 ft | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Ede-Oballa wuri ne a bayan garin Nsukka da ke kudu da babban garin. Ede-Oballa dai ta kunshi kungiyoyi uku masu cin gashin kansu, Ede-Ukwu, Ede-Enu da Owerre Ede-Oballa tare da sarakunan gargajiya. Kowace kungiya tana da ƙauyuka kuma kowane ƙauyen yana ƙarƙashin wani hakimin ƙauye da ake kira Onyishi. Ede-Oballa yana cikin karamar hukumar Nsukka. Garin yana da iyaka da Opi ( wurin binciken kayan tarihi), Eha-alumona, Lejja da Nru Nsukka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.