Jump to content

Edebuk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edebuk

Wuri
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Edebuk ƙauye ne a ƙaramar hukumar Eket ta Akwa Ibom. Yana daya daga cikin kauyukan da suka hada da '' Afaha Clan '' a Eket.

Yarensu shine Ekid Language.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]