Edidi in Isin region, Kwara Settlement

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Edidi gari ne a ƙaramar hukumar Isinjihar Kwara, a Nijeriya. Garin Edidi ya ƙunshi ƙauyuka uku: Edidi Oja, Edidi Oke-Ona da Edidi Idera. An ganoEdidi yana kusa kimanin 400 km (250 ml)da arewa maso gabas a Legas da kimanin 53 km (33 ml) kudu da Ilorin.