Ediene Town
Appearance
|
human-geographic territorial entity (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jahar Akwa Ibom |
Ediene gari ne kuma ɗaya daga cikin dangi biyar da ke cikin Abak.Mazaunan ta suna magana da yaren Annang.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.