Edmond Apéti Kaolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edmond Apéti Kaolo
Rayuwa
Haihuwa Tsévié (en) Fassara, 1946
ƙasa Togo
Mutuwa Lomé, 2 ga Yuli, 1972
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo-
Étoile Filante (Lomé) (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Edmond Kossivi Apéti wanda ake yi wa lakabi da Docteur Kaolo, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo.[1]

A lokacin da yake tare da Étoile Filante, ya kai wasan karshe na gasar cin kofin zakarun nahiyar Afirka a shekarar 1968.[2] Ya buga gasar cin kofin Afrika a shekarar 1972 inda ya zura kwallaye biyu a ragar Mali a wasan farko da suka buga da Kenya.[3] Ya rasu a wani hatsarin babur a watan Yuli a shekarar 1972. [4]

An gudanar da gasar da sunansa a watan Agustan shekarar 2014. [5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. PeoplePill PeoplePill https://peoplepill.com › news Edmond Apéti Kaolo
  2. Alchetron https://alchetron.com › Edmond-Ap... Edmond Apéti Kaolo - Alchetron, The Free Social Encyclopedia
  3. Alchetron Alchetron https://alchetron.com › Edmond-Ap... Edmond Apéti Kaolo - Alchetron, The Free Social Encyclopedia
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-08-22. Retrieved 2023-04-08.
  5. http://news.icilome.com/?idnews=789530
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-08-22. Retrieved 2023-04-08.