Ekpene Ibia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ekpene Ibia ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Uruan a jihar Akwa Ibom sitet, Najeriya. Mutanen Ibibio mazauna kauyen Ekpene Ibia ne.