Jump to content

Ekwusigo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ekwusigo

Wuri
Map
 6°06′N 6°48′E / 6.1°N 6.8°E / 6.1; 6.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Anambra
Yawan mutane
Faɗi 158,429 (2006)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ekwusigo wata Ƙaramar hukuma ce da ke Jihar Anambra, a yankin tsakiyar kudancin Najeriya. Garuruwan da suka haɗa ƙaramar hukumar sun haɗa da Ozubulu, Oraifite, Ichi da Ihembosi.[1] Ekwusigo tana ƙarƙashin mazabar sanatoci ta Anambra ta Kudu a Jihar Anambra.[2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Ekwusigo Local Government Area". www.finelib.com. Retrieved 2023-08-13.
  2. "Anambra Senatorial Districts". Centre for Community and Rural Development (in Turanci). Retrieved 2025-06-27.
  3. Admin (2018-07-31). "Ekwusigo LGA postal/zip codes (Anambra State)". Postcode (in Turanci). Retrieved 2025-06-29.