Jump to content

El Chadaille Bitshiabu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
El Chadaille Bitshiabu
Rayuwa
Haihuwa Villeneuve-Saint-Georges (en) Fassara, 16 Mayu 2005 (19 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.96 m

El Chadaille Bitshiabu (an haife shi 16 ga Mayu 2005) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga RB Leipzig.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.